Jami’an hukumar EFCC sun samu nasarar kama wasu makudan kudade da suka kai naira miliyan 32 da ake zargin an yi shirin sayan kuri’a da su. A cikin wata sanarwa
Karanta sababbin labarai da rahotanni daga Arewacin Najeriya a cikin harshen Hausa a AREWA News. Mun kawo maku bayanan da suka shafi siyasa, kasuwanci, al’amura da kuma harkokin jama’a a yau da kullum.
Jami’an hukumar EFCC sun samu nasarar kama wasu makudan kudade da suka kai naira miliyan 32 da ake zargin an yi shirin sayan kuri’a da su. A cikin wata sanarwa
Asalin hoton, EFCC/FACEBOOK Hukumar da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin Najeriya zagon-kasa, EFCC ta ce ta kama naira miliyan 32 da dubu 400 da take zargin za
Magoya bayan jam’iyyar NNPP da dama ne suka jikkata a wasu farmaki da yan bangar siyasa suka kai musu a Kano. An kai harin ne a dai-dai lokacin da yan
Shugaban kasa, Muhammad Buhari ya isa mahaifarsa, Daura dake jihar Katsina inda zai kaɗa kuri’a a zaɓen shugaban kasa da za a gudanar ranar Asabar.
Shugaban kasa Mohammad ya jagoranci zaman taron majalisar tsaron kasa a fadar Aso Rock dake Abuja. Taron na zuwa ne gabanin zaben shugaban kasa da na yan majalisar tarayya da
Da tsakar daren ranar Litinin yan bindiga sun kai hari ofishin yan sanda na Isiowulu dake Awada a karamar hukumar Idemili North dake jihar Anambra inda suka kashe DPO da
Asalin hoton, Getty Images Real Madrid ta sauka a Ingila domin karawa da Liverpool a wasan zagayen farko a Champions League zagayen ‘yan 16 da suka rage a gasar. Sai
Gabanin zaben shugaban kasa da yan majalisar tarayya na ranar Asabar 23 ga watan Fabrairu shugaban jam’iyyar APC na kasa, Abdullahi Adamu ya kira wani taron gaggawa na gwamnonin jam’iyar.
Gwamnan jihar Benue, Samuel Ortom ye samu hukunci kotu da ya hana jam’iyyar PDP korarsa daga jam’iyyar. Mai shari’a, A I Itoyonyin na babbar kotun jihar Benue, shi ne ya
Shugaban kasa, Muhammad Buhari ya shirya tsaf domin tafiya kasar Ethiopia inda zai halarci babban taron kungiyar kasashen Afrika ta AU. A wata sanarwa da fadar shugaban kasa ta fitar
Kotun Koli ta dage sauraron karar da wasu Gwamnoni suka shigar kan canjin kudin da Babban Bankin Najeriya (CBN) ya yi zuwa ranar Laraba mai zuwa. Gwamnonin Jihohin Kaduna da
Shugaban kasa, Muhammad Buhari ya gana da gwamnan Babban Bankin Najeriya,Godwin Emefiele a fadar Aso Rock dake Abuja a ranar Litinin. Wannan ne karo na uku da Buhari yake ganawa
Shugaban kasa Muhammad Buhari ya kaddamar da wasu sababbin motoci da rundunar yan sanda ta samar domin inganta tsaro
Asalin hoton, Getty Images Manchester United ta koma ta biyu a Premier League, bayan cin Leeds United 2-0 a wasan mako na 23 ranar Lahadi. Marcus Rashford ya fara cin
Mutane da dame ne suka jikkata a harin da wasu yan bangar siyasa suka kai kan magoya bayan,Peter Obi dan takarar shugaban kasa karkashin jam’iyyar Labour Party a jihar Lagos.
Dan takarar shugaban kasa a karkashin jam’iyyar APC, Bola Ahmad Tinubu ya musalta maganganun da ake ta yadawa a gari cewa zai kara aure. A yan kwanakin nan wasu bayanai
Wasu yan bindiga da ba a san ko su waye ba sun buɗe wuta akan ayarin motocin, Dr.Abiye Sekibo4 darakta janar na yakin neman zaben Atiku Abubakar a jihar Rivers.
Abuja, Najeriya — Gwamnatin Najeriya ta ce za ta bi umurnin da kotun kolin kasar ta bayar na dakatar da aiwatar da wa’adin daina amfani da tsofaffin kudade a kasar.
Asalin hoton, Getty Images Hukumar kwallon kafa ta duniya, Fifa ta sanar da nada Anthony Taylor, wanda zai hura wasan karshe a Club World Cup a Morocco ranar Asabar. Alkain
Kotun koli ta dakatar da Babban Bankin Najeriya CBN daga shirin sa na daina amfani da tsofaffin takardun kuɗin Naira a ranar 10 ga watan Faburairu kamar yadda bankin ya