Buhari ya jagoranci zaman majalisar tsaron kasa

Shugaban kasa Mohammad ya jagoranci zaman taron majalisar tsaron kasa a fadar Aso Rock dake Abuja.

Taron na zuwa ne gabanin zaben shugaban kasa da na yan majalisar tarayya da za a gudanar a ranar Asabar.

More from this stream

Recomended