Shahararren ɗan kasuwa a Najeriya, Blord, ya samu ‘yanci daga gidan gyaran hali na Kuje bayan ya cika sharuddan beli da aka gindaya masa. Blord ya fita daga gidan yarin
Shahararren ɗan kasuwa a Najeriya, Blord, ya samu ‘yanci daga gidan gyaran hali na Kuje bayan ya cika sharuddan beli da aka gindaya masa. Blord ya fita daga gidan yarin
Mutane uku sun rasa rayukansu a wani hatsarin mota da ya faru a Polo Roundabout da ke ƙaramar hukumar Jos North a Jihar Plateau. Rahotanni sun ce hatsarin ya auku
Najeriya da Turkiyya sun amince da kafa babbar cibiyar horon soji a Najeriya, a wani ɓangare na ƙarfafa haɗin gwiwar tsaro tsakanin ƙasashen biyu. An cimma wannan yarjejeniya ne yayin
Ministan tsaron Isra’ila, Israel Katz, ya ce an umarci rundunar sojin ƙasar, IDF, da ta yi amfani da dukkan ƙarfinta a Lebanon idan aka sake kai hari kan sojojinta. Wannan
Tsohon gwamnan jihar Kano, Malam Ibrahim Shekarau, ya sanar da komawarsa jam’iyyar APC bayan ya fice daga PDP. Shekarau ya koma APC tare da Sanata Bello Hayatu Gwarzo, wanda shi
Shugaban Amurka, Donald Trump, ya gode wa Iran bayan sanarwar da ta yi na buɗe mashigar Hormuz ga dukkan jiragen ruwa har zuwa ƙarshen tsagaita wuta. Trump ya bayyana hakan
Jagoran adawar Najeriya, Atiku Abubakar, ya kai ziyara ga jagoran Kwankwasiyya, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso, a gidansa da ke unguwar Maitama a Abuja. Ziyarar na zuwa ne kwanaki kaɗan bayan
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya amince da kasafin kuɗin ƙasar na shekarar 2026 wanda yawansa ya kai naira tiriliyan 68.32. A cikin wata sanarwa da kakakin shugaban ƙasa, Bayo
Shugaban Amurka, Donald Trump, ya sake sukar ƙungiyar tsaro ta NATO, inda ya gargaɗe ta da ta nisanci mashigar Hormuz. Wannan na zuwa ne bayan Faransa da Birtaniya sun sanar
Kafar yaɗa labarai ta CBS ta ruwaito cewa jami’an Amurka na iya komawa Pakistan cikin ƴan kwanaki masu zuwa domin faɗaɗa tattaunawa da Iran. Rahoton, wanda ya ambato wasu “majiyoyi
Wasu ƴanbindiga sun yi garkuwa da ɗalibai da ke kan hanyarsu ta zuwa rubuta jarrabawar shiga jami’a (JAMB) a jihar Benue, lamarin da ke ƙara nuna matsalar tsaro a ƙasar.
Shugaban Amurka Donald Trump ya bayyana cewa ƙasashen Lebanon da Isra’ila sun amince da tsagaita wuta na kwanaki 10, wanda zai fara aiki da ƙarfe 5:00 na yamma agogon ƙasar.
Shugaban Amurka Donald Trump ya bayyana cewa ƙasashen Lebanon da Isra’ila sun amince da tsagaita wuta na kwanaki 10, wanda zai fara aiki da ƙarfe 5:00 na yamma agogon ƙasar.
Wata kotu a Abuja ta amince wa Hukumar Yaƙi da Masu Yi wa Tattalin Arzikin Ƙasa Ta’annati (EFCC) ta kama tsohuwar ministar jin ƙai, Sadiya Umar Farouq. Hukumar EFCC na
Fafaroma Leo ya bayyana rashin jin daɗinsa kan yadda wasu shugabanni ke kashe biliyoyin kuɗi wajen gudanar da yaƙe-yaƙe, a wani jawabi da ya gabatar ba tare da tsoro ba
Wata likita mai suna Ere Siana Sintei Ogbachi ta rasu sakamakon wasu matsaloli bayan ta haifi ‘yan uku a Asibitin Koyarwa na Jami’ar Niger Delta (NDUTH) da ke Okolobiri, a
Rundunar sojin Najeriya ta sanar da binne Birgediya Janar Omo Braimah tare da wasu sojoji da suka rasa rayukansu a wani hari da mayaƙan Boko Haram suka kai a jihar
A ranar Laraba ake sa ran Fafaroma Leo zai isa kasar Kamaru, a matsayin bangare na biyu na rangadin da yake yi a nahiyar Afirka. Yayin ziyarar, Fafaroman zai gana
Rundunar sojin Operation Hadin Kai ta kama wani yaro ɗan shekara 15 da ake zargi da aikin kai kayan agaji da kuɗi ga mayakan ƙungiyar ISWAP a jihar Borno. Wani
Tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa a jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Mohammed Hayatu-Deen, ya fice daga jam’iyyar tare da komawa African Democratic Congress (ADC), inda ya ce dalilinsa shi ne