Jami’an tsaro da suka haɗa da sojoji, yan sanda,sojan ruwa, da kuma yan bijilante sun samu nasarar kubutar da mutanen da basu gaza 16 baa da aka yi garkuwa da
Jami’an tsaro da suka haɗa da sojoji, yan sanda,sojan ruwa, da kuma yan bijilante sun samu nasarar kubutar da mutanen da basu gaza 16 baa da aka yi garkuwa da
Ministan tsaron Najeriya, Christopher Musa ya yi watsi da rahoton dake ikirarin cewa ya yi niyar yin murabus daga kan kujerarsa. Da yake magana da yan jaridar dake fadar shugaban
Dakarun rundunar sojan Najeriya sun ceto wani da aka yi garkuwa da shi tare da kwato shanu 318 na sata bayan wani farmaki da suka kai sansanin yan ta’adda daban-daban
Gwamnatin jihar Neja ta bayar da umarnin rufe dukkanin makarantun firamare da sakandare na gwamnati da kuma masu zaman kansu dake faɗin jihar biyo bayan sace daliban makarantar St.Mary Catholic
Sojojin Operation Hadin Kai sun sanar da cewa sun gano makamai da wasu kayayyaki yayin wani samamen duba bayan hare-haren sama da aka kai kan mayakan ISWAP a garuruwan Banki
Babban Hafsan Tsaro na ƙasar, Janar Christopher Musa, ya bayyana cewa ya kamata ‘yan Najeriya su nuna godiya bisa irin ci gaban da ake samu wajen yaƙi da matsalar tsaro
Wasu matasa ƴan majalisa a Majalisar Wakilai sun bukaci Shugaba Bola Ahmed Tinubu da ya sauke Ministan Tsaro, Mohammed Badaru Abubakar, bisa abinda suka kira gaza magance matsalar tsaro da
Wani babban shugaba a cikin ’yan ta’adda ya mika wuya ga dakarun sojojin Najeriya a karamar hukumar Jibia da ke jihar Katsina, inda ya sako mutane 10 da ya yi
Mai bawa shugaban ƙasa shawara kan harkar tsaro, Mallam Nuhu Ribadu ya miƙawa gwamnatin jihar Kaduna wasu mutane 58 da aka ceto daga hannun masu garkuwa da mutane a jihar.
Babban hafsan sojojin ƙasar Saudiyya ya kai ziyara Tehran babban birnin kasar Iran domin tattaunawa da takwaransa na ƙasar Iran da kuma wasu daga cikin jami’an gwamnatin ƙasar. Irin wannan
Ministan Tsaro, Mohammed Abubakar Badaru, ya jinjina wa Gwamna Dauda Lawal bisa jajircewarsa da ci gaba da tallafa wa ayyukan soji a Jihar Zamfara. Ministan ya yi wannan furuci ne
Rundunar ‘yan sandan jihar Katsina a ranar Juma’a ta sanar da cewa ta kama wasu manyan ‘yan bindiga guda uku tare da kwato manyan harsasai masu yawa a cikin garin
Jami’an hukumar tsaro ta DSS a Kano sun kama daya daga cikin wadanda suka shirya garkuwa da mahaifiyar fitaccen mawakin siyasa, Dauda Kahutu Rarara.Jami’an sun kuma kashe wani da ake
A ranar Lahadin ne mazauna birnin Zariya na jihar Kaduna suka shiga alhini cikin alhini sakamakon kama wani mai suna AbdulAzeez Idris da ake zargin ya yi awon gaba da
A ranar Laraba ne majalisar wakilai ta gayyaci ministan babban birnin tarayya, Nyesom Wike, mai baiwa shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro, Nuhu Ribadu da kuma manyan hafsoshin tsaro kan
Dakarun rundunar sojan Najeriya sun kashe ƴan bindiga 6 lokacin da suke sintiri a yankin ƙananan hukumomin Birnin Gwari da Giwa a jihar Kaduna. Samuel Aruwan kwamishinan tsaro da al’amuran
Gwamnan jihar Niger, Umar Bago ya ce dukkanin makarantun da aka rufe a wasu sassan jihar saboda matsalar tsaro za a sake bude su. Bago ya fadi haka ne a