Hukumar Dakile Yaduwar Cututtuka ta Kasa NCDC ta ce mutane 31 ne suka mutu a cikin makonni biyar sanadiyar kamuwa da cutar zazzabin Lassa. Hukumar ta bayyana haka a cikin
Hukumar Dakile Yaduwar Cututtuka ta Kasa NCDC ta ce mutane 31 ne suka mutu a cikin makonni biyar sanadiyar kamuwa da cutar zazzabin Lassa. Hukumar ta bayyana haka a cikin
Hukumar NCDC dake yaki da yaduwar cututtuka a Najeriya ta ce mutane 138 ne suka mutu sanadiyar kamuwa da cutar zazzabin Lassa a shekarar 2025. A rahotonta na baya-bayannan kan
Barkewar annobar cutar zazzaɓin Lassa ta halaka mutane 12 a yayin da aka tabbatar da cewa mutane 112 suka kamu da cutar.. Mai riƙon muƙamin babban mai ƙididdiga na jihar,Olusola
Gwamnatin jihar Edo ta ce mutane 56 ne suka kamu da cutar zazzaɓin Lassa a jihar a yayin da mutane 8 suka mutu a tsakanin ranar 30 ga watan Disamba
Aƙalla mutane 19 ne suka mutu a Cibiyar Kula Da Lafiya ta Tarayya dake Jalingo sakamakon kamuwa da cutar zazzaɓin Lassa. Mai riƙon muƙamin shugaban sashen asibtin kwantar da marasa
Hakkin mallakar hoto Getty Images Image caption A cikin shekarar da ta gabata kusan mutum 1800 ne suka rasa rayukansu sakamakon cutar Ebola a Jamhuriyar Demokradiyyar Kongo “Mutane suna tunanin