Fafaroma Leo ya bayyana rashin jin daɗinsa kan yadda wasu shugabanni ke kashe biliyoyin kuɗi wajen gudanar da yaƙe-yaƙe, a wani jawabi da ya gabatar ba tare da tsoro ba
Fafaroma Leo ya bayyana rashin jin daɗinsa kan yadda wasu shugabanni ke kashe biliyoyin kuɗi wajen gudanar da yaƙe-yaƙe, a wani jawabi da ya gabatar ba tare da tsoro ba
A ranar Laraba ake sa ran Fafaroma Leo zai isa kasar Kamaru, a matsayin bangare na biyu na rangadin da yake yi a nahiyar Afirka. Yayin ziyarar, Fafaroman zai gana
A ranar Alhamis, farin hayaki ta tashi daga bututun Sistine Chapel da ke birnin Vatican – wata alama da ke nuna cewa an zabi sabon Fafaroma a cocin Katolika. Sabon