Akalla yara 6 sun mutu, yayin da wasu 2 suka jikkata bayan tsawa ta same su a lokacin da suke aikin roron gyada a wata gona da ke jihar Adamawa.
Akalla yara 6 sun mutu, yayin da wasu 2 suka jikkata bayan tsawa ta same su a lokacin da suke aikin roron gyada a wata gona da ke jihar Adamawa.
Rundunar ’yan sandan jihar Adamawa ta ceto wani mutum da aka sace tare da kashe mutum biyu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne a wani samame da ta
Wasu da ake zargin ‘yan ta’adda ne sun sace adadin ɗalibai da ba a tantance ba daga makarantar Mussa Primary da Junior Secondary School da ke ƙauyen Mussa a ƙaramar
Wata babbar kotun tarayya dake Abuja ta yanke wa, Auwalu Sama’ila mamba a kungiyar Boko Haram,hukuncin kisa ta hanyar rataya bayan da ta same shi da aikata laifukan ta’addanci. Alkalin
Gwamnatin jihar Adamawa ta saka dokar hana fita ta tsawon sa’o’i 24 a karamar hukumar Lamurde biyo bayan rikici a tsakanin al’ummomin Chobo da Bachawa. A wata sanarwa ranar Lahadi,
Kwamishinoni 22 da kuma masu bawa gwamna shawara ne suka sanar da komawa jam’iyar APC kasa da sa’o’i 24 bayan da gwamnan jihar Adamawa, Ahmadu Fintiri ya sanar da ficewa
Shugaban majalisar dokokin jihar Adamawa, Bathiya Wesley ya fice daga jam’iyar PDP tare da wasu mambobin majalisar su 13. A yayin zaman majalisar na ranar Laraba akawun majalisar Umar Usman
An yi jana’izar tsohon mai ɗaukar hoto na gidan talabijin na Channels, Kani Ben, a ranar Asabar a garinsu Kangling da ke ƙaramar hukumar Girei a jihar Adamawa. Marigayin, mai
Jami’an tsaro a Jihar Adamawa sun kama wasu mutane uku da ake zargi da hannu a sace wani dattijo a ƙaramar hukumar Fufore, ciki har da ɗansa na jini. Kakakin
Wasu da ake zargin mayakan kungiyar Boko Haram ne sun kashe wasu mutane a kauyuka uku dake fadin karamar hukumar Hong ta jihar Adamawa. Mazauna wuraren da aka kai harin
Rundunar ’yan sandan jihar Adamawa ta ce ta samu nasarar kubutar da wasu yara biyar da ake zargin an sace su daga Maiduguri a jihar Borno, aka kawo su Mubi
Yan uwa da kuma iyaye sun zubar da hawayen farin ciki da kuma alhini lokacin da aka sada su da yaransu da aka samu nasarar kwato su daga jihar Anambra
Garin Hong, hedkwatar karamar hukumar Hong a Jihar Adamawa, ya gamu da ambaliyar ruwa mai tsanani a ranar Laraba, lamarin da ya jefa al’umma cikin tashin hankali. Shaidun gani da
Kungiyar agaji ta Red Cross (ICRC) ta bayyana cewa sama da mutane miliyan 3.7 ke fama da matsananciyar yunwa a jihohin Borno, Adamawa da Yobe sakamakon rikicin da ya durƙusar
Wasu da ake zargin ‘yan kungiyar Boko Haram ne sun kai farmaki a garuruwan Banga da Larh da ke karamar hukumar Hong a jihar Adamawa, inda suka kashe mutane bakwai
Rundunar ƴan sandan jihar Adamawa ta ce ta kama wani da ake zargi da hannu a kisan Abbas Yuguda wani matashi mai sana’ar POS ɗan shekaru 30 a ƙaramar hukumar
Rundunar ‘yan sandan Jihar Adamawa ta bayyana cewa ta fara bincike kan kisan wani mai gudanar da hada-hadar POS mai suna Abbas Yuguda, mai shekaru 35, wanda wasu suka hallaka
Dakarun haɗin gwiwa na sojojin Najeriya sun yi nasarar dakile wani harin Boko Haram da aka kai kan sansanin soja da ke ƙauyen Waga, a ƙaramar hukumar Madagali, Jihar Adamawa.
Dakarun rundunar sojan Najeriya shiya ta 7 dake Maiduguri sun kama wani sojan mai suna Nathaniel Jerimiah ɗauke da harsashi a cikin kayansa a tashar motar Borno Express dake Maiduguri.
Mambobin kwamitin sulhu da kuma wasu jiga-jigan jam’iyar APC daga jihar Adamawa sun gana da shugaban jam’iyar APC na ƙasa, Abdullahi Umar Ganduje ranar Juma’a a hedkwatar jam’iyar dake Abuja.