Iyalan Alƙalin Babbar Kotun Jihar Kebbi, Mai Shari’a Faruk Hassan Bunza, sun tabbatar da cewa sun biya Naira miliyan 50 ga masu garkuwa da mutane domin samun sakinsa. An sace
Iyalan Alƙalin Babbar Kotun Jihar Kebbi, Mai Shari’a Faruk Hassan Bunza, sun tabbatar da cewa sun biya Naira miliyan 50 ga masu garkuwa da mutane domin samun sakinsa. An sace
Wasu ‘yan bindiga da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun sace Sarkin Ode Oriya da ke Karamar Hukumar Owo a Jihar Ondo, Adeniyi Adelana. Rahotanni sun ce maharan
Rundunar ‘yan sandan jihar Plateau ta tabbatar da mutuwar mutane 12 bayan wasu ‘yan bindiga sun kai hari a ƙauyen Ngbra Zongo da ke Kwall a karamar hukumar Bassa. Lamarin
Ƴan sanda a ƙasar Pakistan sun tabbatar da cewa wasu ƴan bindiga sun kashe wani fitaccen malamin addinin Musulunci a lardin Khyber Pakhtunkhwa da ke arewa maso yammacin ƙasar. Rahotanni
Wasu ƴanbindiga sun yi garkuwa da ɗalibai da ke kan hanyarsu ta zuwa rubuta jarrabawar shiga jami’a (JAMB) a jihar Benue, lamarin da ke ƙara nuna matsalar tsaro a ƙasar.
Dan Majalisar Jihar Kaduna, Hon. Usman Garba Zingo, ya shaki iskar ’yanci bayan da ’yan bindiga suka sake shi a yammacin ranar Lahadi, lamarin da ya sanya iyalansa, magoya bayansa
Akalla mutane hudu sun rasa rayukansu a daren ranar Alhamis bayan ’yan bindiga sun kai hari kauyen Gwargwaba da ke gundumar Nahuce a karamar hukumar Bungudu ta jihar Zamfara. Rahotanni
Rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi da ke arewacin Najeriya ta tabbatar da rasuwar jami’anta biyar sakamakon wani kwanton ɓauna da ‘yanbindiga suka kai musu. A cewar wata sanarwa da kakakin