All stories tagged :
#SecureNorth
Featured
Gwamnatin tarayya ta ayyana ranakun hutun Ƙaramar Sallah
Gwamnatin tarayya ta ayyana ranakun Litinin da Talata a matsayin ranakun hutun shagulgulan bikin Karamar Sallah.
Magdalene Ajani babbar sakatariyar dindindin a ma'aikatar harkokin cikin gida ita ta sanar da ranakun hutun a wata sanarwa da ta fitar ranar Laraba.
Sanarwar da ta fitar ta ce ministan harkokin cikin gida Olabunmi...