All stories tagged :
Politics
Featured
Sojoji ƴan fansho sun gudanar da zanga-zanga a gaban ma’aikatar kuɗi...
Wasu sojojin da suka yi ritaya sun gudanar da zanga-zanga a ƙofar shiga ma'aikatar kuɗi dake Abuja kan wasu hakkokinsu da ba a biya su ba.
Rukunin ƴan fanshon sun tare kofar shiga ma'aikatar da kujeru da rumfuna tare da rataye alluna dake ɗauke da rubutun dake kira a gaggauta...