All stories tagged :
Politics
Featured
Dalibi 1 ya mutu 4 sun jikkata a fashewar wani abu...
Fashewar wani abu a wata makaranta dake Abuja ya jawo mutuwar dalibi ɗaya tare da jikkata wasu huɗu.
Wata majiyar jami'an tsaro ta bayyana cewa fashewar abun ta faru da misalin ƙarfe 12:00 na rana a wata makarantar Islamiyya dake garin Kuchibiyu a ƙaramar hukumar Bwari.
Jami'an ƴan sanda kwance bam...