All stories tagged :
Politics
Featured
Ƴan sanda a Anambra sun gano yara 4 da aka sato...
Kwamishinan ƴan sandan jihar Anambra, Obono Itam ya ce an ceto wasu yara huɗu da aka sato su daga wurin iyayensu a jihar Bauchi aka kuma sayar da su ga wasu iyalai a jihar Anambra.
Kwamshinan ya bayyana haka ne a ranar Litinin lokacin da yake ganawa da ƴan...