All stories tagged :
Politics
Featured
Iyalan Alƙalin Kebbi Sun Tabbatar Da Biyan Naira Miliyan 50 Domin...
Iyalan Alƙalin Babbar Kotun Jihar Kebbi, Mai Shari'a Faruk Hassan Bunza, sun tabbatar da cewa sun biya Naira miliyan 50 ga masu garkuwa da mutane domin samun sakinsa.An sace Mai Shari'ar ne daga gidansa da ke ƙaramar hukumar Bunza a ranar 26 ga Yuli, inda ya shafe kwanaki takwas...















