All stories tagged :
News
Featured
Manyan Jiga-Jigan APC Sun Koma ADC A Jigawa
Jam’iyyar APC a jihar Jigawa na fuskantar ƙalubale bayan da wasu manyan jiga-jiganta suka fice tare da komawa jam’iyyar adawa ta ADC.Daga cikin fitattun waɗanda suka sauya sheƙa akwai Sanata Sabo Nakudu, wanda rahotanni suka ce yana shirin tsayawa takarar gwamna a shekarar 2027. Matakin nasa na nuna sauyin...











![Petrol tanker falls into ditch in Ogun [PHOTO]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/Petrol-tanker-falls-into-ditch-in-Ogun-PHOTO-696x522.jpg)




