All stories tagged :
News
Featured
Mutum Biyar Sun Mutu A Hatsarin Mota A Jihar Neja
Akalla mutum biyar sun rasa rayukansu, yayin da wasu takwas suka jikkata sakamakon wani hatsarin mota da ya faru a yankin Agaie da ke jihar Neja.Jami’in Hukumar Ba da Agajin Gaggawa ta Ƙasa (NEMA), Hussaini Guregi, ya tabbatar da faruwar lamarin. Ya ce hatsarin ya rutsa da wata babbar...



![COVID-19: Sanwo-Olu told to arrest journalists, security operatives in court during Funke Akindele's trial [Video]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2020/04/COVID-19-Sanwo-Olu-told-to-arrest-journalists-security-operatives-in-court-during-Funke-Akindeles-trial-Video.jpg)











