All stories tagged :
News
Featured
Bom da aka dasa akan titi ya jikkata mutane biyar a...
Mutane 5 ne suka jikkata a ranar Alhamis bayan da wani bom da aka dasa ya tashi akan hanyar Takalafiya-Gadar Zaima dake karamar hukumar Bukkuyum ta jihar Zamfara.
A cewar Zagazola Makama dake wallafa bayanai kan sha'anin tsaro a yankin tafkin Chadi ya wallafa cewa fashewar bom din ta faru...


![Buhari meets Obaseki in Abuja [PHOTOS]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2021/10/1634139683_Buhari-meets-Obaseki-in-Abuja-PHOTOS.jpg)













