All stories tagged :
News
Featured
Atiku ya ziyarci Hayatudeen a gidansa dake Lagos
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa Atiku Abubakar kuma wanda zai yiwa jam'iyar ADC takara a zaɓen shugaban ƙasa na shekarar 2027 ya ziyarci,Muhammad Hayatudeen a gidansa dake Lagos.
Hayatudeen na ɗaya daga cikin waɗanda suka tsaya takarar shugaban ƙasa a ƙarƙashin jam'iyar ta ADC kafin daga bisani ya janye takararsa dai-dai...










![EFCC arrests eight for producing, selling fake fertilizer in Gombe, Bauchi [PHOTOS]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2019/08/EFCC-arrests-eight-for-producing-selling-fake-fertilizer-in-Gombe-Bauchi-PHOTOS.jpeg)





