All stories tagged :
News
Featured
Tinubu ya rantsar da sababbin ministoci biyu
Shugaban ƙasa, Bola Ahmad Tinubu a ranar Litinin ya rantsar da Joseph Tegbe a matsayin sabon ministan wutar lantarki da kuma Ambasada Sola Enikanolaiye a matsayin ƙaramin ministan ma'aikatar harkokin waje.
An gudanar da bikin rantsuwar ne fadar shugaban ƙasa dake Abuja inda ta asamu halartar iyalan mutanen da kuma...





![Coronavirus: Lagos converts stadium to Isolation Centre [Photos]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2020/03/Coronavirus-Lagos-converts-stadium-to-Isolation-Centre-Photos.jpg)









