All stories tagged :
News
Featured
Ƴan Bindiga Sun Saki Dan Majalisar Kaduna, Usman Garba Zingo
Dan Majalisar Jihar Kaduna, Hon. Usman Garba Zingo, ya shaki iskar ’yanci bayan da ’yan bindiga suka sake shi a yammacin ranar Lahadi, lamarin da ya sanya iyalansa, magoya bayansa da al’ummar yankinsa cikin farin ciki.Rahotanni sun ce an sace shi ne yayin da yake kan hanyarsa daga Jihar...







