All stories tagged :
News
Featured
Gwamnonin Kudu Sun Jajanta Wa Kano Kan Gobarar Kasuwar Singa
Kungiyar Gwamnonin Kudancin Najeriya ta mika sakon ta’aziyya ga gwamnati da al’ummar Jihar Kano sakamakon gobarar da ta auku a Kasuwar Singa, wadda ta jawo asarar dukiyoyi masu yawa.Shugaban kungiyar kuma Gwamnan Jihar Ogun, Dapo Abiodun, ya bayyana alhininsa kan ibtila’in, yana mai cewa gobarar na daga cikin manyan...













