All stories tagged :
News
Featured
ICPC ta saki El-Rufai bayan mutuwar mahaifiyarsa
Hukumar ICPC dake yaki da hana ci da karɓar rashawa ta saki tsohon gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasir El-Rufai.
Tun ranar 19 ga watan Fabrairu ne ke tsare da El-Rufai.
Jami'an hukumar sun kama shi ne bayan da jami'an hukumar EFCC su ka sake shi inda ya shafe kwanaki a hannunsu...









![TB Joshua's funeral programme revealed [See details]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2021/06/TB-Joshuas-funeral-programme-revealed-See-details.jpg)






