All stories tagged :
News
Featured
Blord Ya Shaƙi Iskar ‘Yanci Daga Gidan Yari Na Kuje, Ya...
Shahararren ɗan kasuwa a Najeriya, Blord, ya samu ‘yanci daga gidan gyaran hali na Kuje bayan ya cika sharuddan beli da aka gindaya masa.Blord ya fita daga gidan yarin ne a yammacin ranar Litinin, inda ya bayyana jin daɗinsa bayan kwanaki da ya shafe a tsare.Da yake magana da...


![Saraki meets with Buhari in Aso Rock [PHOTOS]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2019/05/1557865556_Saraki-meets-with-Buhari-in-Aso-Rock-PHOTOS.jpg)












