All stories tagged :
News
Featured
Ƴansanda Sun Kama ‘Yan Fashi Guda Biyu a Bauchi
Rundunar ‘Yan Sanda Jihar Bauchi ta kama mutane biyu da ake zargin sun yi jerin fashi da satar kayayyaki a cikin garin Bauchi.CSP Ahmed Mohammed Wakil, Jami’in Hulɗa da Jama’a na rundunar, ya bayyana cewa kama waɗannan mutanen ya kasance wani ɓangare na ƙoƙarin da rundunar ke yi don...

