All stories tagged :
News
Featured
Ƴan Bindiga Sun Kashe Mutum 1,065 A Bukkuyum Tun 2015 –...
Shugaban Karamar Hukumar Bukkuyum da ke Jihar Zamfara, Alhaji Abubakar Umar-Faru, ya bayyana cewa akalla mutane 1,065 ne aka kashe a yankin tun daga shekarar 2015 zuwa yanzu sakamakon hare-haren ’yan bindiga.Umar-Faru ya ce rashin tsaro ya tilasta wa jama’a kaura daga gidajensu tare da kawo cikas ga noma...






![Bola Tinubu returns to Nigeria [Photos]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2021/01/Bola-Tinubu-returns-to-Nigeria-Photos.jpeg)









