All stories tagged :
News
Featured
Tinubu ya rantsar da Darma a matsayin ministan gidaje
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu a ranar Juma'a ya rantsar da Engr Muntaka Rabe Darma a matsayin sabon ministan gidaje da bunkasa birane.
Da yake magana da yan jaridar fadar shugaban kasa bayan ya karbi rantsuwar kama aiki Darma ya bayyana cewa yasan irin girman aikin dake gabansa inda ya...
















