All stories tagged :
News
Featured
Wata motar tifa ta markade mai babur
Wata motar tifar yashi dake tsaka da da tsala gudu ta bi ta kan wani mai babur inda ta markade shi har lahira akan titin Oda dake Akure babban birnin jihar Ondo.
Lamarin ya faru ne da safiyar ranar Laraba kuma matukin babur din ya mutu nan take.
Wani shedar gani...