All stories tagged :
News
Featured
ICPC Ta Yi Bayanin Dalilin Kama Likitan El-Rufai
Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa (ICPC) ta tabbatar da kama Farfesa Bello Abubakar, likitan tsohon gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, bisa zargin bayar da bayanan karya bayan ziyarar da El-Rufai ya kai asibiti da izinin kotu.ICPC ta ce an kai El-Rufai bangaren masu zaman kansu na Asibitin...


![UNIBADAN school shut over Hijab as parents kick [PHOTOS]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2018/11/1542032142_UNIBADAN-school-shut-over-Hijab-as-parents-kick-PHOTOS.jpg)













