All stories tagged :
News
Featured
Mahaifiyar Rotimi Amaechi ta mutu tana da shekaru 89
Mary Amaechi mahaifiyar, Rotimi Amaechi tsohon gwamnan jihar Ribas kuma ɗantakarar mataimakin shugaban ƙasa a jam'iyar ADC ta mutu.
A wata sanarwar da ofishin yaÉ—a labarai na tsohon gwamnan ya fitar ta ce Mary ta mutu tana da shekaru 89 a duniya.
"Marigayiya Mary dattijuwa ce da ake mutuntawa wacce...



![AFCON 2019 Group Draw [SEE DETAILS]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2019/04/AFCON-2019-Group-Draw-SEE-DETAILS.jpg)












