All stories tagged :
News
Featured
Mahaifiyar Rotimi Amaechi ta mutu tana da shekaru 89
Mary Amaechi mahaifiyar, Rotimi Amaechi tsohon gwamnan jihar Ribas kuma ɗantakarar mataimakin shugaban ƙasa a jam'iyar ADC ta mutu.
A wata sanarwar da ofishin yaɗa labarai na tsohon gwamnan ya fitar ta ce Mary ta mutu tana da shekaru 89 a duniya.
"Marigayiya Mary dattijuwa ce da ake mutuntawa wacce...









![Nigerians react as Chibuike Amaechi releases gospel song [VIDEO]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2021/05/1622233002_Nigerians-react-as-Chibuike-Amaechi-releases-gospel-song-VIDEO.jpg)






