All stories tagged :
News
Featured
Iran Ta Ce An Samu Gagarumin Ci Gaba A Tattaunawa Da...
Ministan harkokin wajen Iran, Abbas Araghchi, ya bayyana cewa an samu babban ci gaba a tattaunawar da ƙasarsa ke yi da Amurka a Switzerland.Araghchi ya ce an sassauta wasu takunkuman da aka sanya wa Iran kan fitar da man fetur da kayan petrochemical, sannan an dakatar da wasu matakan...















