All stories tagged :
News
Featured
Yan majalisar wakilai 7 daga Akwa Ibom 6 na jam’iyar PDP...
Yan majalisar wakilai ta tarayya 6 ne na jam'iyar PDP da su ka fito daga jihar Akwa Ibom su ka sauya sheka ya zuwa jam'iyar APC.
Yan majalisar su ne Unyime Idem, dake wakiltar mazabar Ukanafun/Oruk Anam, Esin Etim, dake wakilatar mazabar Mbo/Okobo/Oron/Udung da kuma Ekpo Asuquo wanda yake wakiltar...