All stories tagged :
More
Featured
Rasha Ta Bayyana Goyon Baya Ga Venezuela Kan Matakan Amurka
Gwamnatin Rasha ta bayyana cewa ta bai wa Venezuela tabbacin samun cikakken goyon bayanta, a daidai lokacin da Amurka ke ci gaba da kai hare-hare da kuma ɗaukar matakai a yankin Caribbean.Moscow ta ce ta nuna matuƙar damuwarta kan yadda Amurka ke ƙwace jiragen ruwa masu dakon man fetur...







![Peter Obi visits flood victims in Benue [PHOTOS]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/Peter-Obi-visits-flood-victims-in-Benue-PHOTOS-696x522.jpg)







