All stories tagged :
More
Featured
Sabon Jagoran Addinin Iran Ya Yi Barazanar ÆŠaukar Fansa
Sabon jagoran addinin Iran, Mojtaba Khamenei, ya bayyana cewa ƙasar za ta ɗauki fansar mutanenta da aka kashe a hare-haren da aka kai, ciki har da yara da ɗaliban makarantar Minab.Khamenei ya bayyana hakan ne a cikin sanarwarsa ta farko tun bayan da aka naɗa shi a matsayin sabon...


![NYSC loses Kazaure, gets Ibrahim, as Army approves new postings [See List]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2019/04/NYSC-loses-Kazaure-gets-Ibrahim-as-Army-approves-new-postings-See-List.jpg)













