All stories tagged :
More
Featured
Ƴan Bindiga Sun Hallaka Mutane Biyu A Wani Hari A Kauyen...
Wasu mutane da ake zargin ’yan bindiga ne sun kai hari a kauyen Daron da ke cikin yankin Gyel na Karamar Hukumar Jos ta Kudu, Jihar Filato, inda suka kashe mutane biyu tare da jikkata wani mutum guda.Rahotanni sun nuna cewa harin ya faru ne da misalin ƙarfe 7:50...