All stories tagged :
More
Featured
Kwara Poly Ta Dakatar Da Malami Kan Zargin Bulala Wa ÆŠaliban...
Mahukuntan Kwara State Polytechnic da ke Ilorin sun dakatar da wani malami daga aiki bayan wani bidiyo ya nuna yana bulala wa wasu É—aliban IJMB da suka makara zuwa jarrabawa.Hukumar makarantar ta sanar da hakan ne ta cikin wata sanarwa da mai magana da yawunta, Hajiya Halimat Garba, ta...
















