All stories tagged :
More
Featured
Amnesty International Ta Yi Allah-Wadai Da Harin Da Ya Kashe Mutane...
Kungiyar kare hakkin bil'adama ta Amnesty International ta yi Allah-wadai da harin da wasu ‘yan bindiga suka kai wa al’ummar Irigwe da ke Angwan Magaji a Karamar Hukumar Kauru ta Jihar Kaduna, wanda ya yi sanadin mutuwar mutane tara tare da jikkata wasu goma sha daya.Kungiyar ta bayyana cewa...
















