All stories tagged :
More
Featured
Shugabannin jam’iyar PDP sun gana da Goodluck Jonathan
Shugabannin jam'iyar PDP na kasa a karkashin jagorancin, Kabiru Tanimu Turaki sun gana da tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan a babban birnin tarayya Abuja.
Taron ganawar ya gudana ne a ofishin tsohon shugaban kasar dake unguwar Maitama.
Babu wata sanarwa da aka fitar kawo yanzu kan dalilin ganawar amma wasu kafafen...


![Petrol tanker falls into ditch in Ogun [PHOTO]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/Petrol-tanker-falls-into-ditch-in-Ogun-PHOTO-696x522.jpg)













