Buhari ya kaddamar da sabbin takardun Naira

0

Shugaban kasa, Muhammad Buhari ya kaddamar da sabbin takardun Naira a wani taro da aka gudanar a fadar Aso Rock dake Abuja.