All stories tagged :
More
Featured
Sojojin Najeriya Sun GargaÉ—i Kan Yiwuwar Hare-hare A Lokacin Babbar Sallah
Rundunar Sojin Najeriya ta gargaɗi mazauna yankin Arewa maso Gabashin ƙasar kan yiwuwar hare-haren kunar bakin wake da na bama-bamai daga mayaƙan Boko Haram da ISWAP yayin bukukuwan Babbar Sallah.A cikin wata sanarwa daga hedikwatar rundunar, ta bayyana cewa sahihan bayanan sirri sun nuna yiwuwar ƙungiyoyin biyu su yi...




![Peter Obi visits flood victims in Benue [PHOTOS]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/Peter-Obi-visits-flood-victims-in-Benue-PHOTOS-696x522.jpg)











