All stories tagged :
More
Featured
Sojoji Sun Kuɓutar Da Mutum Huɗu Da Aka Yi Garkuwa Da...
Dakarun Operation FANSAN YAMMA sun kuɓutar da mutum huɗu da aka yi garkuwa da su bayan sun daƙile harin da wasu da ake zargin 'yan ta'adda ne suka kai a yankin Surimi da ke ƙaramar hukumar Danko-Wasagu a Jihar Kebbi, kusa da iyakar Jihar Sakkwato.Rundunar Sojin Najeriya ta bayyana...















