All stories tagged :
More
Featured
NSCDC Ta Tura Jami’ai 1,100 A Fadin Bauchi Don Tabbatar Da...
Hukumar tsaron farar hula ta Najeriya (NSCDC) ta tura jami’anta sama da 1,100 a fadin Jihar Bauchi domin tabbatar da kare rayuka da dukiyoyin al’umma yayin bukukuwan Kirsimeti da Sabuwar Shekara.Kakakin hukumar a jihar, Saminu Yusuf, ne ya bayyana hakan cikin wata sanarwa da aka fitar ranar Talata. Ya...











![Petrol tanker falls into ditch in Ogun [PHOTO]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/Petrol-tanker-falls-into-ditch-in-Ogun-PHOTO-696x522.jpg)




