All stories tagged :
More
Featured
Rundunar ƴan sandan jihar Niger ta tabbatar da mutuwar mutane 6...
Rundunar ƴan sandan jihar Niger ta ce mutane shida aka kashe aka kuma yi garkuwa da wasu da dama biyo bayan harin da wasu yan bindiga su ka kai kauyen Tunga-Makeri da Konkoso dake karamar hukumar Borgu ta jihar.
Wasiu Abiodun mai magana da yawun rundunar yan sandan jihar ya...
















