Hoto: Manyan mutanen da suka halarci daurin auren ɗan IGP Idris Alkali

0

Aliko Dangote, shugaban majalisar dattawa Ahmad Lawan,Kashim Shettima,Babagana Zulum,Badaru Abubakar dama wasu fitattun mutane da dama na daga cikin mutanen da suka halarci daurin auren, Maina Alkali ɗan gidan Babban Sifetan Yan sandan Najeriya,Idris Baba Alkali.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here