All stories tagged :
Health
Featured
Kotu Ta Ba Tsohon Gwamnan Taraba Izinin Tafiya Dubai Domin Jinya
Babbar Kotun Babban Birnin Tarayya (FCT) ta ba tsohon gwamnan jihar Taraba, Darius Ishaku, izinin tafiya birnin Dubai domin duba lafiyarsa da kuma yi masa tiyata.Mai shari'a Sylvanus Oriji ne ya amince da buƙatar a ranar Talata bayan lauyan Ishaku ya gabatar da ita, yayin da masu gabatar da...














