All stories tagged :
Health
Featured
Jami’an tsaro sun kama wasu mutane biyu dauke da bindiga a...
Dakarun rundunar sojan Najeriya Operation Whirl Stroke(OPWS) da sauran jami'an tsaro dake aikin samar da tsaro a jihar Benue sun samu nasarar kama wasu mutane biyu dake dauke da bindiga a ranar Laraba lokacin da suke gudanar da aikin sintirin hadin gwiwa da sauran jami'an tsaro.
Wata sanarwa da rundunar...