All stories tagged :
Health
Featured
Ba don Ubangiji ba, da ban zama Shugaban Ƙasa ba—Tinubu
Shugaban Ƙasar Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya ce tafiyarsa zuwa kujerar shugabancin ƙasa ta kasance mai cike da ƙalubale da jarabawa masu yawa, inda ya danganta nasararsa da jajircewa da kuma taimakon Allah.Tinubu ya bayyana hakan ne a ranar Juma’a a yayin taron Kwamitin Zartarwa na Ƙasa karo na...












