All stories tagged :
Health
Featured
Sojoji sun daƙile hari akan ayarin motocin Zulum
Dakarun soja dake aiki da ayarin motocin gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum sun daƙile wani farmaki da mayaƙan Boko Haram suka kai kan jerin ayarin gwamnan akan hanyar Buni-Gari zuwa Buni-Yadi.
Zagazola Makama dake wallafa bayanai kan sha'anin tsaro akan yankin tafkin Chadi ya rawaito cewa an kashe ƴan...