All stories tagged :
Hausa
Featured
INEC Ta Sauya Ranakun Gudanar Da Zaben 2027 Saboda Ramadan
Hukumar zabe mai zaman kanta (INEC) ta sanar da sabbin ranakun gudanar da zabukan 2027 a fadin kasar.A sabon jadawalin, za a gudanar da zaben shugaban kasa da na majalisar dokoki ta kasa ranar 16 ga Janairu, 2027. Haka kuma an sanya ranar 6 ga Fabrairu, 2027 domin zabukan...















