All stories tagged :

Hausa

Ƴan majalisar dokokin jihar Adamawa 14 sun fice daga jam’iyar PDP

Sulaiman Saad
Hausa

ÆŠalibai 9 aka tabbatar da yin garkuwa da su daga jami’an...

Sulaiman Saad
Hausa

Mayaƙan Boko Haram Biyu Sun Miƙa Kansu Ga Sojoji

Sulaiman Saad
Hausa

Isa Dogonyaro ÆŠan Majalisar Tarayya Daga Jihar Jigawa Ya Rasu

Sulaiman Saad
Hausa

Zargin badaƙala: Kotu ta hana Hadi Sirika fita ƙasar waje

Muhammadu Sabiu
Hausa

Kotu ta bayar da belin Hadi Sirika da Æ´arsa

Sulaiman Saad
Hausa

Kotu Ta Hana PDP Cire Shugaban RiÆ™on Jam’iyar

Sulaiman Saad
Hausa

Tinubu Ya Dawo Abuja Daga Ziyarar Aiki Da Ya Kai  Saudiya...

Sulaiman Saad
Hausa

CBN ya dakatar da kudirinsa na sa bankuna su riƙa cajar...

Muhammadu Sabiu
Hausa

Ƴansanda sun kama likitan bogi

Muhammadu Sabiu
Hausa

Gwamnan Kano ya sanya hannu kan dokar yin gwajin lafiya kafin...

Sulaiman Saad

Featured

Hausa

An binne mutane 10 da aka kashe a harin jihar Filato

Sulaiman Saad
Hausa

Matasa daga jihar Kogi sun bawa Tinubu miliyan 100 ya sayi...

Sulaiman Saad
Hausa

Tinubu Ya Bukaci Gwamnoni Su Taimaka Wa Talakawa, Su Karfafa Marasa...

Muhammadu Sabiu
Hausa

El-Rufai Ya Maka ICPC A Kotu Kan Binciken Gidansa

Muhammadu Sabiu
Sulaiman Saad

An binne mutane 10 da aka kashe a harin jihar Filato

An binne gawarwakin mutane 10 mazauna ƙauyen Babuje dake karamar hukumar Barikin Ladi ta jihar Filato waɗanda aka kashe a wata mashaya a ranar Lahadi. Wasu yan bindiga ne suka yi dirar mikiya a mashayar inda suka budewa mutanen dake zaune wuta. Harin ya tilastawa mazauna garin rufe babbar hanyar Shendam...