All stories tagged :
Hausa
Featured
Sojojin Najeriya Sun Gargaɗi Kan Yiwuwar Hare-hare A Lokacin Babbar Sallah
Rundunar Sojin Najeriya ta gargaɗi mazauna yankin Arewa maso Gabashin ƙasar kan yiwuwar hare-haren kunar bakin wake da na bama-bamai daga mayaƙan Boko Haram da ISWAP yayin bukukuwan Babbar Sallah.A cikin wata sanarwa daga hedikwatar rundunar, ta bayyana cewa sahihan bayanan sirri sun nuna yiwuwar ƙungiyoyin biyu su yi...
















